Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:16

Idan an keɓe sashe ɗaya na burodin hatsin nunan fari ta hanyar miƙa shi ga Allah, an keɓe dukan burodin da tsarki ke nan. Idan kuma aka keɓe wa Allah saiwar itace, dukan rassan itacen ma an keɓe su da tsarki ke nan.

Open Bible reader