Hausa Bible
Romawa 11:18
Saboda haka kada ku yi taƙama a kan cewa kun fi waɗancan rassan da aka sassare. Idan kuwa kuna taƙama, sai ku tuna cewa ba tushen ne yake dogara a gare ku ba, sai dai ku ne kuke dogara ga tushen.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka kada ku yi taƙama a kan cewa kun fi waɗancan rassan da aka sassare. Idan kuwa kuna taƙama, sai ku tuna cewa ba tushen ne yake dogara a gare ku ba, sai dai ku ne kuke dogara ga tushen.
Open Bible reader