Hausa Bible
Romawa 11:15
Gama idan ƙinsu da aka yi, ya zama abin buɗe hanyar shirya tsakanin Allah da duniya, a saˈad da za a karɓe su fa, ba samun rai daga matattu ne wannan zai kawo ba?
Open Bible readerHausa Bible
Gama idan ƙinsu da aka yi, ya zama abin buɗe hanyar shirya tsakanin Allah da duniya, a saˈad da za a karɓe su fa, ba samun rai daga matattu ne wannan zai kawo ba?
Open Bible reader