Hausa Bible
Filibiyawa 3:8
Ai, na mai da dukan abubuwa hasara, saboda darajar sanin Almasihu Yesu Ubangijina, darajar da ta fi kwatanci. Saboda Almasihu na zaɓi yin hasarar dukan abubuwa. Na mai da su abin banza, domin in sami riba ta zumunci da Almasihu,
Open Bible reader