Hausa Bible
Filibiyawa 3:9
in kuma zama a cikinsa. Wannan kuwa ba saboda adalcina ta wurin kiyaye Koyarwar Musa ba, sai dai ta wurin adalcin nan wanda yake fitowa daga bangaskiya cikin Almasihu, wato adalcin nan da ake samuwa daga Allah ta wurin bangaskiya.
Open Bible reader