Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 25:44

“Saˈan nan su ma za su amsa su ce, ‘Ubangiji, yaushe muka gan ka kana jin yunwa, ko ƙishin ruwa, ko kana baƙunci, ko ba ka da riga, ko kana rashin lafiya, ko kana kurkuku, ba mu kula da kai ba?’

Open Bible reader