Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 25:43

Ina baƙo, ba ku karɓe ni ba. Ba ni da riga, ba ku ba ni riga ba. Na yi rashin lafiya, kuma ina kurkuku ba ku ziyarce ni ba.’

Open Bible reader