Hausa Bible
Matiyu 25:45
Saˈan nan zai amsa musu yă ce, ‘Hakika ina gaya muku, tun da yake ba ku yi wa ɗaya daga cikin waɗannan mafi ƙanƙanta ba, ai, ba ku yi mini ba ke nan.’
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan zai amsa musu yă ce, ‘Hakika ina gaya muku, tun da yake ba ku yi wa ɗaya daga cikin waɗannan mafi ƙanƙanta ba, ai, ba ku yi mini ba ke nan.’
Open Bible reader