Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:15

“Kaitonku malaman Koyarwar Musa da Farisiyawa, munafukai! Gama kukan ƙetare teku, kukan kai ƙasashe masu nisa domin samun mai tuba ɗaya. Idan kuwa kuka samu, sai ku mai da shi ɗan gidan wuta fiye da ku sau biyu.

Open Bible reader