Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:16

“Kaitonku, makafin jagora! Kukan ce, ‘Duk wanda ya rantse da Haikali, ba damuwa, amma duk wanda ya rantse da zinariyar Haikalin, dole yă yi abin da ya rantse zai yi.’

Open Bible reader