Hausa Bible
Matiyu 23:14
Kaitonku malaman Koyarwar Musa da Farisiyawa, munafukai! Kukan ci kayan matan da mazansu suka mutu, saˈan nan kukan yi doguwar adduˈa domin a gan ku. Saboda haka za a yi muku hukunci mafi tsanani.
Open Bible readerHausa Bible
Kaitonku malaman Koyarwar Musa da Farisiyawa, munafukai! Kukan ci kayan matan da mazansu suka mutu, saˈan nan kukan yi doguwar adduˈa domin a gan ku. Saboda haka za a yi muku hukunci mafi tsanani.
Open Bible reader