Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:18

To, almajiran Yohanna Mai Baftisma da na Farisiyawa suna yin azumi, sai waɗansu mutane suka zo suka tambayi Yesu suka ce, “Me ya sa almajiran Yohanna da na Farisiyawa sukan yi azumi, amma naka ba sa yi?”

Open Bible reader