Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:17

Da jin haka, Yesu ya ce musu, “Masu lafiya ba sa bukatar likita, sai dai marasa lafiya. Ban zo don in kira masu adalci ba, sai dai masu zunubi.”

Open Bible reader