Hausa Bible
Markus 2:19
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Abokan ango sukan yi azumi a lokacin da ango yake tare da su ne? Ai, saˈad da ango yake tare da su ba za su yi azumi ba.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Abokan ango sukan yi azumi a lokacin da ango yake tare da su ne? Ai, saˈad da ango yake tare da su ba za su yi azumi ba.
Open Bible reader