Hausa Bible
Markus 2:16
Waɗansu malaman Koyarwar Musa waɗanda su Farisiyawa ne, suka ga yana cin abinci tare da masu zunubin nan da masu karɓar haraji. Sai suka tambayi almajiransa suka ce, “Me ya sa yake ci tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?”
Open Bible reader