Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:15

Wata rana, Yesu yana cin abinci a gidan Lawi. Waɗansu masu karɓar haraji da waɗansu masu zunubi da yawa suna ci tare da shi da almajiransa, gama mutane da yawa daga cikinsu ne suka bi shi.

Open Bible reader