Hausa Bible
Luka 9:42
Yaron yana zuwa ke nan sai aljanin ya ɗaga shi ya buga a ƙasa, jikinsa ya fara rawa. Amma Yesu ya tsawata wa ƙazamin ruhun, ya warkar da yaron, ya mai da shi ga babansa.
Open Bible readerHausa Bible
Yaron yana zuwa ke nan sai aljanin ya ɗaga shi ya buga a ƙasa, jikinsa ya fara rawa. Amma Yesu ya tsawata wa ƙazamin ruhun, ya warkar da yaron, ya mai da shi ga babansa.
Open Bible reader