Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:41

Sai Yesu ya amsa, ya ce, “Ku mutanen tsarar nan marasa bangaskiya, masu mugunta! Har zuwa yaushe zan zauna da ku, ina jimre muku? Kawo yaronka a nan.”

Open Bible reader