Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:13

Irin da suka fāɗi a kan dutsen kuwa, su ne kwatancin mutanen nan da suka ji kalmar, suka kuma karɓe ta da farin ciki. Amma ba ta yi tushe a cikinsu ba. Sun ba da gaskiya na ɗan lokaci, amma saˈad da gwaji ya taso musu, sai suka watsar da bangaskiyarsu.

Open Bible reader