Hausa Bible
Luka 8:14
Irin da suka fāɗi a cikin ƙaya kuwa, su ne kwatancin mutanen da suka ji, amma a kwana a tashi, sai damuwar duniya da neman arziki, da son jin daɗi, ya sa sun kāsa ba da amfani.
Open Bible readerHausa Bible
Irin da suka fāɗi a cikin ƙaya kuwa, su ne kwatancin mutanen da suka ji, amma a kwana a tashi, sai damuwar duniya da neman arziki, da son jin daɗi, ya sa sun kāsa ba da amfani.
Open Bible reader