Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:12

Waɗanda suka fāɗi a kan hanya su ne kwatancin mutanen da suka ji, amma Shaiɗan ya zo ya ƙwace kalmar daga zuciyarsu, domin kada su ba da gaskiya su kuma sami ceto.

Open Bible reader