Skip to content

Hausa Bible

Luka 3:8

Ku haifar da halin rayuwa mai kyau wanda zai nuna cewa kun tuba, kamar itacen da ya haifi ˈyaˈya masu kyau. Kada ku yi tunani a zuciyarku cewa, ‘Ibrahim ne babanmu.’ Gama ina faɗa muku, Allah yana da iko yă tā da ˈyaˈya domin Ibrahim daga duwatsun nan.

Open Bible reader