Skip to content

Hausa Bible

Luka 3:7

Saboda haka ne, Yohanna ya ce wa taron jamaˈar da suka zo domin yă yi musu baftisma, “Ku ƙungiyar mugayen macizai! Wa ya gargaɗe ku ku guje wa hukuncin nan mai zuwa?

Open Bible reader