Hausa Bible
Luka 24:18
Ɗaya daga cikinsu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa ya ce, “Ashe, kai kaɗai ne baƙo a Urushalima da ba ka san abubuwan da suka faru a kwana-kwanan nan ba?”
Open Bible readerHausa Bible
Ɗaya daga cikinsu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa ya ce, “Ashe, kai kaɗai ne baƙo a Urushalima da ba ka san abubuwan da suka faru a kwana-kwanan nan ba?”
Open Bible reader