Hausa Bible
Luka 24:19
Sai ya ce musu, “Waɗanne abubuwa?” Suka ce masa, “Abubuwan da suka faru da Yesu Banazaret. Shi kuwa annabi ne mai iko cikin ayyuka da magana a gaban Allah da dukan mutane,
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya ce musu, “Waɗanne abubuwa?” Suka ce masa, “Abubuwan da suka faru da Yesu Banazaret. Shi kuwa annabi ne mai iko cikin ayyuka da magana a gaban Allah da dukan mutane,
Open Bible reader