Skip to content

Hausa Bible

Luka 18:14

Yesu ya ce, “Ina gaya muku, mai karɓar harajin nan ya koma gidansa da samun zaman marar laifi a gaban Allah, ba kamar Bafarisiyen ba. Gama duk wanda ya ɗaukaka kansa, za a ƙasƙantar da shi. Amma duk wanda ya ƙasƙantar da kansa, za a ɗaukaka shi.”

Open Bible reader