Skip to content

Hausa Bible

Luka 18:15

Waɗansu suka kawo ˈyan yaransu domin Yesu ya sa musu hannun albarka. Da almajiransa suka ga haka, sai suka fara tsawata musu.

Open Bible reader