Hausa Bible
Luka 18:13
“Amma mai karɓar harajin nan ya tsaya da nisa, bai ko ɗaga idonsa sama ba. Saboda baƙin cikinsa ya sunkuyar da kansa, yana cewa, ‘Allah, ka ji tausayina, ni mai zunubi ne!’ ”
Open Bible readerHausa Bible
“Amma mai karɓar harajin nan ya tsaya da nisa, bai ko ɗaga idonsa sama ba. Saboda baƙin cikinsa ya sunkuyar da kansa, yana cewa, ‘Allah, ka ji tausayina, ni mai zunubi ne!’ ”
Open Bible reader