Hausa Bible
Luka 11:32
A Ranar Shariˈa, mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su nuna musu ba su yi daidai ba, domin su sun tuba saboda waˈazin Yona. Ga shi kuwa wanda ya fi Yona a nan!
Open Bible readerHausa Bible
A Ranar Shariˈa, mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su nuna musu ba su yi daidai ba, domin su sun tuba saboda waˈazin Yona. Ga shi kuwa wanda ya fi Yona a nan!
Open Bible reader