Hausa Bible
Luka 11:33
“Ba wanda zai kunna fitila saˈan nan yă ɓoye ta, ko kuma yă rufe ta da kwano. Aˈa, sai dai yă ajiye ta a kan sanda mai riƙe fitilu, inda kowa da ya shiga zai ga hasken.
Open Bible readerHausa Bible
“Ba wanda zai kunna fitila saˈan nan yă ɓoye ta, ko kuma yă rufe ta da kwano. Aˈa, sai dai yă ajiye ta a kan sanda mai riƙe fitilu, inda kowa da ya shiga zai ga hasken.
Open Bible reader