Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:31

A Ranar Shariˈa, Sarauniyar Sheba za ta tashi tare da mutanen zamanin nan ta nuna musu ba su yi daidai ba, gama ta zo ne daga wuri mai nisa sosai don ta ji koyarwar hikimar Solomon. Amma ga wanda ya fi Solomon a nan.

Open Bible reader