Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:35

Washegari, sai ya ɗauki yawan kuɗin da lebura zai samu a kwana biyu ya ba mai masaukin, ya ce, ‘Ka lura mini da wannan mutum, idan na dawo, zan biya ka duk abin da ka kashe a kansa bayan wannan.’ ”

Open Bible reader