Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:34

Ya je wurinsa, ya zuba mai da ruwan inabi a mikinsa, saˈan nan ya ɗaɗɗaura su. Ya ɗauke shi, ya sa a kan jakinsa, ya kai shi wani masauki, ya yi jinyarsa.

Open Bible reader