Hausa Bible
Luka 10:24
Ina gaya muku, annabawa da sarakuna da yawa, sun so su ga abin nan da kuke gani amma ba su sami dama ba. Sun so su ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba!”
Open Bible readerHausa Bible
Ina gaya muku, annabawa da sarakuna da yawa, sun so su ga abin nan da kuke gani amma ba su sami dama ba. Sun so su ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba!”
Open Bible reader