Hausa Bible
Luka 10:25
Sai ga wani malamin Koyarwar Musa ya miƙe tsaye domin yă gwada Yesu. Ya tambaye shi ya ce, “Malam, me zan yi don in gāji rai na har abada?”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ga wani malamin Koyarwar Musa ya miƙe tsaye domin yă gwada Yesu. Ya tambaye shi ya ce, “Malam, me zan yi don in gāji rai na har abada?”
Open Bible reader