Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:9

Ko Mikayel, shugaban malaˈiku ma bai yi irin wannan ba. A saˈad da yake jayayya da Shaiɗan, suna gardama a kan gawar Musa, shi Mikayel bai yi ƙarfin hali yă yanke masa hukunci da baƙar magana ba. Ya ce kawai, “Ubangiji yă tsawata maka!”

Open Bible reader