Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:54

Yesu ya amsa musu ya ce, “Idan na ɗaukaka kaina, wannan ɗaukaka ba a bakin kome take ba. Wanda yake ɗaukaka ni shi ne Ubana, wanda kuke cewa wai shi ne Allahnku.

Open Bible reader