Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:55

Ku ba ku san shi ba, amma ni na san shi. Da a ce na ce muku ban san shi ba, da na zama mai ƙarya kamarku. Amma na san shi, ina kuma biyayya da abin da yake faɗa.

Open Bible reader