Hausa Bible
Yahaya 21:7
Sai almajirin nan da Yesu yake ƙauna ya ce wa Bitrus, “Ai, Ubangiji ne!” Da Siman Bitrus ya ji cewa Ubangiji ne, sai ya ɗauki rigarsa ya sa, domin tun dā ma a tuɓe yake. Saˈan nan ya yi tsalle ya shiga cikin ruwan.
Open Bible reader