Hausa Bible
Yahaya 21:6
Yesu ya ce musu, “Ku jefa ragar kamun kifinku a hannun dama na jirgin, za ku samu.” Suka jefa shi kamar yadda Yesu ya faɗa, suka kama kifi da yawa har suka kāsa jawo ragar kamun kifin zuwa cikin jirgin.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ce musu, “Ku jefa ragar kamun kifinku a hannun dama na jirgin, za ku samu.” Suka jefa shi kamar yadda Yesu ya faɗa, suka kama kifi da yawa har suka kāsa jawo ragar kamun kifin zuwa cikin jirgin.
Open Bible reader