Hausa Bible
Yahaya 21:8
Sauran almajiran kuwa suka zo bakin tekun a cikin jirgin, suna jan ragar kamun kifin cike da kifi. Don dā ma ba su da nisa da bakin tekun, misali ƙafa ɗari uku ne.
Open Bible readerHausa Bible
Sauran almajiran kuwa suka zo bakin tekun a cikin jirgin, suna jan ragar kamun kifin cike da kifi. Don dā ma ba su da nisa da bakin tekun, misali ƙafa ɗari uku ne.
Open Bible reader