Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 20:26

Bayan kwana takwas almajiran suna tare a gidan, kuma Toma yana tare da su. Ƙofofi suna kulle, amma Yesu ya zo ya tsaya a tsakiyarsu ya ce, “Salama ta kasance tare da ku.”

Open Bible reader