Hausa Bible
Yahaya 20:27
Saˈan nan ya ce wa Toma, “Sa yatsarka nan, ka dubi hannuwana. Miƙo hannuwanka ka sa a gefen haƙarƙarina. Ka daina shakka, ka ba da gaskiya.”
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan ya ce wa Toma, “Sa yatsarka nan, ka dubi hannuwana. Miƙo hannuwanka ka sa a gefen haƙarƙarina. Ka daina shakka, ka ba da gaskiya.”
Open Bible reader