Hausa Bible
Yahaya 20:25
Sai sauran almajiran suka ce masa, “Ai, mun ga Ubangiji.” Amma Toma ya ce musu, “In ban ga ramin ƙusoshin a hannuwansa, in sa yatsata a ramin ƙusoshin, in kuma sa hannuna a gefen haƙarƙarinsa ba, ba zan ba da gaskiya ba.”
Open Bible reader