Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 2:10

saˈan nan ya ce masa, “Ai, kowa yakan fara ba da kyakkyawan ruwan inabi tukuna, bayan da mutane suka sha da yawa, saˈan nan kuma ya kawo wanda bai kai na farin kyau ba. Amma kai ka ɓoye kyakkyawan ruwan inabin sai yanzu!”

Open Bible reader