Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 2:11

Wannan ita ce alamar ban mamaki ta farko wadda Yesu ya yi, ya kuwa yi wannan ne a Kana ta Galili. Ta haka ya bayyana ɗaukakarsa, almajiransa kuma suka ba da gaskiya gare shi.

Open Bible reader