Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 2:9

Ruwan kuwa ya canja ya zama ruwan inabi, sai uban bikin ya sha kaɗan. Shi kuwa bai san inda aka samo ruwan inabin ba, amma masu hidimar da suka ɗebo ruwan sun sani. Sai ya kira angon suka tsaya a gefe,

Open Bible reader