Hausa Bible
Yahaya 19:29
To, akwai wani gora cike da ruwan inabi mai tsami a ajiye a wurin. Sai suka jiƙa soso da ruwan inabi mai tsamin, suka soka soson a sandan izob suka ɗaga suka kai bakin Yesu.
Open Bible readerHausa Bible
To, akwai wani gora cike da ruwan inabi mai tsami a ajiye a wurin. Sai suka jiƙa soso da ruwan inabi mai tsamin, suka soka soson a sandan izob suka ɗaga suka kai bakin Yesu.
Open Bible reader