Hausa Bible
Yahaya 19:28
Yesu ya san cewa a wannan lokaci ya gama dukan kome, kuma domin a cika abin da yake a cikin Rubutacciyar Maganar Allah sai ya ce, “Ina jin ƙishin ruwa.”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya san cewa a wannan lokaci ya gama dukan kome, kuma domin a cika abin da yake a cikin Rubutacciyar Maganar Allah sai ya ce, “Ina jin ƙishin ruwa.”
Open Bible reader