Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:24

Sai suka ce wa juna, “Kada mu yage wannan riga, amma mu yi ƙuriˈa a kanta, mu ga wanda zai ci.” Wannan ya faru ne domin a cika abin da yake a cikin Rubutacciyar Maganar Allah cewa, “Suka rarraba rigunana a tsakaninsu, suka jefa ƙuriˈa a kan rigata.” Abin da sojojin suka yi ke nan.

Open Bible reader